Wani sabon video jaruma Momee Gombe ya janyo cece kuce Kan irin yadda tafito tana rawar

Momee Gombe tana daya daga cikin jarumai Mata a masana’antar kannywood Wanda tauraronsu yake haskawa kasancewar daukakar data samu.

Wani sabon video jaruma Momee Gombe ya bayyana inda mutane sukaita cece kuce akan wannan bidiyon jarumar ta dauki wannan bidiyon tareda wata shiga Wanda ankon Kayan data saka na bikin mawaki Abdul D One.

Saidai kafin jarumar ta halarci wajan taron bikin ta tsaya inda tayima Kanta Sabon Video tana rawa tareda bin abinda ake fada a wakar kamar yadda zaku gani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button