Wata sabuwa niba mahaifiyar Ummi Rahab bace bansanta ba Dan Haka mutane sudaina cewar Ni mahaifiyarta ce

Wata baiwar Allah da ake alakantata da mahaifiyar Ummi Rahab tafito tayi janhankali ga mutanen dasuka bayyanata a matsayin mahaifiyar Ummi Rahab.

Idan bazaku mantaba rikicin daya shiga tsakanin Ummi Rahab da Adam a zango wani lauya Mai Zaman Kansa ya bukaci iyayen Ummi Rahab dasu dauketa su Maida ita gabansu domin Samun Zaman lafiya.

Inda anan akaita bayyana cewar toh ai babu Wanda Yasan iyayen Ummi Rahab, Saidai Bayan kwana biyu bidiyon wata baiwar Allah yafara yawo a kafofin sada zumunta inda anan cewar itace mahaifiyar Ummi Rahab Saidai Matar tafito ta karyata wannan maganar.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button