Yadda aka Gudanar da Shagalin Bikin Mawaki Abdul D One Da Amaryarsa
Daya daga cikin mawakan kannywood ya angwance acikin wannan Makon fitaccen mawakin kannywood Abdul D One ya angwance da Amaryarsa.
Abdul D One Yana daya daga cikin mawakan Hausa Wanda suka shahara wajan wakokin dasuka shafi na Soyayya Dakuma wakoki na siyasa.
Abdul D One yakasance abokine ga Umar m shariff Kuma sunyi aiki a karkashin Kamfanin Umar m shariff maisuna “Shariff studio” gadai cikakken bidiyon yadda shagalin bikin ya kankama.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.