LABARINA SEASON 4 EPISODE 11 Kadan daga cikin na ranar juma’a maizuwa

Kasan daga cikin Shirin labarina kenan Wanda zaizo muku ranar juma’a maizuwa Kashi na goma Sha daya ma’ana (episode 11).

Cikin tallan Kashi na goma Sha daya alamu sun nuna cewar Haryanzu jaruma sumayya tana hannun masu garkuwa da mutane kasancewar a karshen tallan presidor ya bayyana cewar duk inda Sumayya take Zata dawo Kuma zasuyi aure.

A gefe guda Kuma an nuna baba Dan Audu acikin kurkuku tareda (sarkin gida) ma’ana mahaifin sumayya kenan inda sarkin gida yake sanarwa da yaransa matsayin baba Dan Audu awajansa kamar yadda zaku gani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button