Shagalin Bikin Abdul D One Yadda Hamisu Breaker da Umar m shariff Suka girgiza mutane da sabuwar waka
Taron bikin Wanda yasamu halartar mutane daban daban tundaga kananan jarumai har izuwa manyan jarumai acikin masana’antar kannywood.
Idan baku mantaba a wannan makonne akayi shagalin bikin daya daga cikin mawakan kannywood Abdul D One shida Amaryarsa.
Abdul D One tsohon mawakine acikin masana’antar kannywood kasancewar Yana karkashin Kamfanin Shariff studio wato kamfani mallakin Umar m shariff.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.