Kalli cikakken videon yadda aka Gudanar da jana’izar Sani Garba Sk innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

A jiya masana’antar kannywood tayi babban Rashi inda Allah yayiwa daya daga cikin manyan jarumanta rasuwa sani Garba Sk da yammaci.

Inda aka bada sanarwar insha Allah yau alhamis Sha shida ga watan dizembar shakarar dubu biyu da ashirin da daya 16/12/2021 za’a gudanar da sallar jana’izar sa agidansa Dake cikin birnin kano da misalin karfe Tara na Safiya.

Cikin hukuncin ubangiji yanzu zakuga yadda aka Gudanar da jana’izar Marigayi sani Garba Sk a bidiyon kasannan.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button