Kalli video yadda aka binne gawar marigayi sani Garba Sk acikin wata makabarta a birnin kano

Innalillahi masana’antar kannywood tana cikin jimamamin mutuwar daya daga cikin manya manyan jarumanta.

Zakuga cikakken videon yadda aka binne gawar marigayi sani Garba Sk acikin wata makabarta anan birnin kano bayan an idar da sallar jana’izar sa da akayi a unguwarsa.

Bayan binne gawar tasa wasu daga cikin jaruman kannywood sun nuna irin halin kuncin dasuka shiga dangane da mutuwar daya daga cikin abokinsu Kuma abokin sana’arsu sani Garba Sk.

Ga video

Allah ubangiji yaji Kansa da Rahama yasa aljanna makomarsa
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button