Kalli video maganar Da Marigayi Ibro ya fadawa dansa innalillahi wa’inna ilaihi wayyo Duniya Ina zakidamu

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un dukkan Mai Rai Dole saiya Dan Dana mutuwa acikin wannan makonne Marigayi Rabilu Musa Ibro yake cika shekara bakwai (7) da rasuwa.

Inda manyan jaruman kannywood maxansu da matansu sun nuna jimamai da alhinin mutuwar daya daga cikinsu uba awajansu Kuma abokin sana’arsu Rabilu Musa Dan Ibro inda sukaita wallafa hotunansa a shafin Instagram tareda yimai addu’ar Allah yaji Kansa da Rahama.

Saidai cikin wani gajeran bidiyo da akayi Hira da Dan Marigayi Rabilu Musa Ibro wato Hannafi ya bayyana maganarsu ta karshe da mahaifin nasu Kamar yadda zakuji a wannan bidiyon.

Ga video

Allah ya jaddada Rahama agaresa Amin
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button