Kalli video maganar da Marigayi sani Garba Sk yayi kafin rasuwarsa innalillahi wa’inna ilaihi

A shekaran jiyane Allah ya dauki ran daya daga cikin jaruman kannywood sani Garba Sk bayan fama da doguwar jinya dayayi sakamon ciwon sugar da ciwon Koda.

Kafin rasuwarsa anyita wallafa labarin cewar ya rasu alhalin yananan da ransa domin a lokacin Yana kwance a Gadon asibiti ake cewa ya rasu.

Acikin hirar da akayi dashi lokacin Yana kwance a Gadon asibiti ya bayyanace mutuwa dayace Kuma idan lokacinsa yayi Babu makawa Dole zaitafi.

Ga cikakken videon

Yau gashi an wayi gari kwana biyu da rasuwar Jarumi sani Garba Sk Allah ubangiji yaji Kansa da Rahama Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button