Kalli video wakokin Yabon Annabi Muhammad da Marigayi sani Garba Sk innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Kafin rasuwar Marigayi sani Garba Sk yakasance daya daga cikin sha’irai masu wakokin Yabon Annabi Muhammad s.a.w karkashin wata kungiya.

Saidai mutane dayawa basusan cewar Marigayi sani Garba Sk Yan wakokin Yabon Annabi Muhammad ba, wannan gaskiyane domin mutane sunfi saninsa da harkar wasan Hausa saidai Kuma ranar daya rasu jarumin kannywood Tijjani Asase yasake wani video Marigayi Yana kasida a shafinsa na Instagram inda a kasan vide ya rubuta (Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Allah yaji kanka da Rahama).

Sani Garba Sk ya Dade Yana wakar yabon Annabi Muhammad s.a.w domin waccar shekarar data wucema bashida lafiya Yana kwance Amman da lokacin maulidi yazo sanda yasa aka daukosa aka kawosa wajan maulidin kamar yadda Dan uwansa ya fada a wata Hira da akayi dashi bayan binne gawar sanai Garba Sk.

Ga video

Muna rokon Allah ubangiji yaji Kansa da Rahama yasa Aljanna makomarsa
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button