LABARINA SEASON 4 EPISODE 11

Kamar yadda Muka Saba kawo muku cigaban Shirin labarina duk ranar juma’a da misalin karfe takwas da rabi na dare yauma kamar kullum munsamu damar kawo muku cikakken Shirin.

Cikin Kashi na goma Sha daya alamu sun nuna cewar Haryanzu jaruma sumayya tana hannun masu garkuwa da mutane kasancewar yadda presidor ya bayyana cewar duk inda Sumayya take Zata dawo Kuma zasuyi aure.

A gefe guda Kuma an nuna baba Dan Audu acikin kurkuku tareda (sarkin gida) ma’ana mahaifin sumayya kenan inda sarkin gida yake sanarwa da yaransa matsayin baba Dan Audu awajansa kamar yadda zaku gani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button