Babbar magana – Yan Yanxu Labari yafito Ashe abinda akayiwa Maryam yahaya kenan yasakata rashin lafiya

Idan baku mantaba a watannin baya dasuka wuce munkawo muku cikakken rahotonni akan rashin lafiyar jarumar kannywood Maryam yahaya.

Inda jarumar takwanta rashin lafiya na tsawon lokaci Wanda akalla jarumar takai watanni hudu tana fama da matsananciyar rashin lafiyar da ko fita waje Bata iyayi.

Inda a wannan lokacin akaita wallafa cewar Asiri akaiwa jarumar, saidai bayan zantawa da BBC Hausa Maryam yahaya tafito ta karyata cewar Asiri akai Mata, Amman yanzu munsamu wani video inda wata budurwa take fadin wasu maganganun sirri akan Maryam yahaya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button