Kalli abinda ya faru awajan jana’izar Sani Garba Sk innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

A jiyane Allah ya karbi ran jarumin Shirya Fina finan Hausa Sani Garba Sk da yammaci bayan fama da doguwar jinyar dayayi.

Sani Garba Sk kafin rasuwarsa yasha fama da ciwon sugar Dakuma ciwon Koda Wanda jarumin yasha wahala matuka Haka zalika abokan sana’arsa acikin kannywood sun taimakesa lokacin rashin lafiyar tasa.

Sani Garba Sk yasamu shaida masu kyau daga wajan abokan sana’arsa a masana’antar kannywood Dakuma abokansa na kungiyar yabon fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w.

Bayan rasuwar sani Garba Sk Jarumi Tijjani Asase ya wallafa wani bidiyon Jarumi sani Garba Sk a shafinsa na Instagram inda akaga jarumin Yana qasidar yabon Annabi Muhammad s.a.w kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button