Kalli video abinda wani mutum yafada akan rasuwar sani Garba Sk innalillahi

Idan baku mantaba munkawo muku cikakken rahoton rasuwar daya daga cikin jaruman kannywood sani Garba Sk Wanda Allah yamai rasuwa jiya laraba da yammaci 15/12/2021.

Wanda tabbas mutuwar Jarumi sani Garba Sk ta matukar tada hankulan mutane Kama daga Yan uwansa zuwa abokan sana’arsa a masana’antar kannywood.

Bayan yimai sallah jana’iza tare binnesa a makwancinsa gidan jarida sunyi Hira da daya daga cikin Dan Uwan Sani Garba Sk kamar yadda zakuji daga bakinsa acikin wannan bidiyon dake Kasa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button