Kalli video Tashin Hankalin da Momee Gombe Tashiga sabida tsohon mijinta zai auri Nana izzar so

Tsohon Mijin Momee Gombe Adam fasaha ya wallafa wasu sababbin hotunan aurensa shida Minal Ahmad Wanda kukafi sani da Nana acikin Shirin izzar so.

Adam fasaha ya Dade acikin masana’antar kannywood kasancewar baya fitowa acikin Fina finan Hausa shiyasa mutane da dama Basu Sansa ba Kuma yakasance tsohon mijin Momee Gombe ne.

A lokacin da Momee Gombe Suka rabu da tsohon mijinta Adam fasaha yafito yayi wani bidiyo inda yake bayyana cewar wasu daga cikin kannywood daman basa Ƙaunar aurensa da Momee Gombe shiyasa suke murnar rabuwarasu.

Ga video

Karku manta ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button