Wata sabuwa Kalli abinda yarinyar jaruma Yar Auta (sabira Gidan Badamasi)

Duk wani makallacin Shirya Fina finan Hausa a shekarun goma Sha dasuka wuce Yasan labarin Yar Auta wato (sabira) tacikin Shirin Gidan Badamasi.

Kasancewar Yar Auta tafito acikin Fina finan barkwanci da dama ita dasu Rabilu Musa Ibro Dakuma Dan Auta da Rabiu daushe wannan Dalilin yasa tayi suna mutane Suka santa a lokacin baya.

Saidai a Karon farko yar jaruma sabira ta bayyana a shafin tiktok inda take sanarwa da mutane ita yarinyar Yar autace wato sabira tacikin Shirin Gidan Badamasi kamar yadda zakuji a wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button