Innalillahi Ashe Saurayin dayasha fiya fiya Akan Maryam Yahaya shine yayi sanadiyyarta Shiga halin Rashin Lafiya

Idan baku mantaba a shekarar data gabata anyi wani Saurayi Wanda yataso tundaga Jahar yobe har izuwa birnin kano domin yaga jaruma Maryam yahaya.

Matashin Dan asalin Jahar yobe yakamu da tsananin Soyayyar Jarumar Maryam yahaya, Haka zalika yataho Jahar Kano baifadawa iyayensa ba, Kuma Bai sanar dakowa ba.

Saidai Bayan zuwan wannan matashin Jahar Kano baisamu nasara ba wajan ganin jarumar tasa kasancewar yaje duk inda yakamata ace yaga Maryam yahaya Amman baiganta ba wannan Dalilin yasa matashin yayi zuciya inda yaje wani shago ya sayo (fiya fiya) yasha Nan take ya Fadi Kasa yafara kakkarwar mutuwa.

Kanwar wannan matashin tafito tayi bidiyo inda tafadi cewar Maryam yahaya Bata kyautawa wannan saurayin ba Kuma alhakinsane yake binta shiyasa tashiga halin Rashin Lafiya kamar yadda zakuji.

Ga video

Tabbas yakamata duk lokacin dawani yazo wajanka da niyyar masoyinka ne katsaya ka sauraresa Kuma kabashi kulawa domin ba’a wulakanta masoyi.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button