IZZAR SO EPISODE 71 ORIGINAL

Kamar yadda muka Saba kawo muku cigaban Shirin izzar so duk ranar lahadi da misalin karfe takwas na dare yauma kamar kullum munkawo muku cigaban Shirin.

Shirin izzar so Yana sake daukar sabon salo kasancewar yadda hajiya nafisa take cigaba da kokari wajan ganin ta hallaka Umar Hashim kokuma tamai wani Abu dazaisa yabar Kan mukaminsa.

A Makon daya wuce munga yadda nakowa yayima karima sharri akan cewar iskancin sukayi tare alhalin abun ba Haka bane. Gadai cigaban Shirin ayi kallo lafiya.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button