Sabira Gidan Badamasi tafadi wani boyayyen sirri tsakaninta da Rabilu Musa Ibro Wanda ya girgiza kannywood

Fitacciyar jarumar kannywood Wanda take fitowa acikin Fina finan barkwanci wato Yar Auta Wanda akafi sani da sabira acikin Shirin Gidan Badamasi da ake nunawa a tashar arewa24.

Sabira tafadi wani boyayyen sirri tsakaninta Marigayi Rabilu Musa Ibro Wanda bakowa bane yasansa, inda ta bayyana yadda akayi ta Auri marigari Rabilu Musa Ibro Kuma sun haifi daya Wanda bayan wata shida Allah yayiwa yaron Nata rasuwa.

Daga baya Kuma Allah yakawo rabuwar Aurenta tsakaninta da Rabilu Musa Ibro inda ya saketa takuma dawo harkar Fina finan Hausa kamar yadda zakuji daga bakinta yanzu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button