Tirkashi Kalli wani sabon video jaruma Rahama Sadau ya girgiza kannywood

Jaruma Rahama Sadau tana daya daga cikin jaruman kannywood Wanda suka samu daukaka tun a shekarun baya kasancewar yadda take tafiyar da aikinta cikin nutsuwa Dakuma kwarewa.

Saidai ayanzu Haka an dakatar da jaruma Rahama Sadau daga fitowa daga cikin Fina finan Hausa sakamakon wani laifi data aikata a shekarar data gabata wato shekarar 2020.

Laifin da jarumar tayi shine, tayi shigar data nuna tsaraicinta Wanda hakan yayi sanadiyyar wani makiyin addinin musulunci yayi kalaman batanci ga Annabi Muhammad s.a.w akasan hotonta data saka.

Wannan Dalilin yasa shuwagabannin masana’antar kannywood sukaga yadace a dakatar da jarumar Rahama Sadau daga fitowa acikin Fina finan Hausa, domin wannan bashi bane Karo na farko da aka taba dakatar da jarumar ba.

Bayan dakatar da jaruma Rahama Sadau yanzu Haka jarumar Takoma fitowa acikin Fina finan kudancin najeriya wato bangaren (Nollywood) kenan, Daman tun kafin dakatar da jarumar takan fito acikin Fina finan kudancin najeriyar.

A yau jaruma Rahama Sadau tasake wani sabon video a shafinta na Instagram inda jarumar tayi Shiga irinta kasar India tareda Sanya wata Waka tanayin rawar Yan India kamar yadda zaku gani.

Ga video

Karku manta ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button