Wai meke Damun matan kannywood ne kalli wani sabon video Ummi Rahab daya fito

Kamar yadda Kuka sani Ummi Rahab tadade tana fitowa acikin Fina finan Hausa tunda karancin shekarunta tafara harkar wasan Hausa.

Kasancewar a wancan lokacin (role) dinda ake Bata na kananan Yara tana matukar kokari yasa duk wani Shirin film daza ayi indai ana Neman karamar yarinya Mai karancin shekaru to Ummi Rahab ake nema domin tayi wannan aikin.

Bayan shekara goma da barinta harkar Fina finai anga jarumar tadawo a matsayin budurwa inda tafarayin wani shiri Mai suna Farin wata Mai dogon zango na Kamfanin Adam a zango Wanda ya kasance tamkar uba awajan Ummi Rahab.

Saidai ayanzu Haka Ummi Rahab da Jarumi Adam a zango sun samu matsala domin kuwa basa tare wannan Dalilin yasa aka canja jaruma Ummi Rahab dawata jaruma acikin Shirin Farin wata.

Har izuwa yanzu dai babu wata sulhu da aka shiga akayi tsakanin Adam a zango da Ummi Rahab Saidai tun faruwar wannan lamarin harzuwa yanzu Ummi Rahab ba’a ganinka acikin sababbin Fina finan Hausa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button