Adam a zango yasake bawa tsohuwar matarsa Maryam ab yola Dama ta biyu

Maryam ab yola tsohuwar matace ga Adam a zango Kuma ta sanar da barinta harkar Fina finan Hausa a shekarar da gabata wato 2020.

Kamar yadda Kuka sani Maryam ab yola takasance tsohuwar matace ga Jarumi Adam a zango ida kafin auren nasu tafito acikin Fina finan Hausa da dama.

Film na farko da Maryam ab yola tayi shine film maisuna “Nass” na Kamfanin Adam a zango Wanda acikin wannan film Maryam ab yola tasamu daukaka Haka zalika daganan Soyayya Mai karfi ta kullu tsakanin Adam a zango da Maryam ab yola Wanda harta kaisu ga aure.

Saidai bayan anyi auren jaruman guda biyu Kuma daga baya Allah yakawo karshen Zaman Nasu inda Adam a zango ya saki Maryam ab yola saidai har izuwa yanzu wata rashin jituwa tsakaninsu domin haryanzu suna mu’amala da junansu.

Bayan fitowar Maryam ab yola daga gidan Adam a zango film dinta na farko da Adam a zango tayisa Kuma anga yadda sukayi aikin film din cikin kwanaciyar hankali da mutunta juna tsakanin su.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button