Aisha Najamu Izzar so tafashe da Kuka akan zargin karuwanci da wasu sukeyi Mata innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Aisha Najamu Izzar so Wanda akafi sani da hajiya nafisa acikin shirin izzar so Mai dogon zango takasance daya daga cikin jarumai Mata na masana’antar kannywood Wanda suke tashe a wannan lokacin.

Kamar yadda Kuka sani akwai Wanda haryanzu sunayiwa masana’antar kannywood kallon wani waje Wanda yake lalata tarbiyar alummar, wannan Yana daya daga cikin abubuwan da masana’antar kannywood take kokarin ganar da mutane cewar su suna matukar bada gudunmawa wajan inganta tarbiyane Bawai lalata ba.

Jarumar tafito tayi wani bidiyo tana Kuka inda take nuna irin Bakin cikin datake ciki dangane da mutanen dasuke dangantasu da karuwai kokuma suke kiransu da sunaye Wanda Basu Dace ba gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button