Dan Marigayi Rabilu Musa Ibro ya bayyana wani sirri Wanda mahaifinsa ya fadamai kafin rasuwarsa
Dan Marigayi Rabilu Musa Ibro wato Hannafi Rabilu Musa Ibro ya bayyana wani sirri Wanda mahaifinsa ya fada Masa shida Yan uwansa kafin rasuwarsa.
A Makon daya wuce Marigayi Rabilu Musa Ibro yake cika shekara bakwai da rasuwa Wanda hakan yasa manya manyan jaruman kannywood sukaita wallafa hotunansa tareda yimasa addu’ar Allah ya jaddada Rahama agaresa.
A wata Hira da gidan jaridar BBC Hausa tayi da Dan marigayin ya bayyana yadda maganarsa da mahaifinsa ta karshe takasance kafin rasuwarsa kamar yadda zakuji daga bakinsa.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.