Innalillahi Aisha Najamu ta fashe da Kuka akan zargin karuwanci da mutane suke yimata

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un tabbas a wannan Rayuwa Babu Wanda ya tsira, a duk lokacin dazaka Fadi wata magana akan mutum to ka tabbata kanada hujja Akan wannan maganar dazaka fada akansa.

Dayawa mutane sunayiwa jaruman kannywood musamman Mata zargin cewar suna karuwanci, wasu Kuma ana musu zargin cewar suna madigo Wanda duk masu yi musu wannan zargin Basu taba kamasu suna aikata hakan ba, Haka zalika Basu tabaji ance ankamasu suna aikata hakan ba.

Duk Wani makallacin shirin Fina finan Hausa Yasan wacece Aisha Najamu Izzar so Wana akafi sani da hajiya nafisa acikin Shirin izzar so Mai dogon zango.

Aisha Najamu tafito tana Kuka akan mutanen dasuke kiranta da suna karuwa Dakuma Wanda suke zarginta datana karuwanci kamar yadda zakuji daga bakinta a wannan bidiyon.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button