Kalli video Tashin hankalin da jaruman kannywood Suka Shiga akan rasuwar sani Garba Sk innalillahi
Tabbas masana’antar kannywood tayi babban Rashi domin rashin mutane irinsu Jarumi sani Garba Sk babban abune, kasancewar irin halayyarsa Dakuma yadda yake zama da abokan sana’arsa.
Marigayi Shehu Hassan Kano ya rasu sakamon matsanancin ciwon sugar Dakuma ciwon Koda daya shafe watanni suna damunsa Wanda sati daya kafin rasuwarsa yafito ya nemi taimako awajan alumma.
Munkawo muku cikakken videon halin da wasu jarumai Suka Shiga kamarsu Shehu Hassan Kano, Alhassan kwalle Dakuma mustapha musty sakamakon mutuwarsa Dan uwansu Kuma abokin aikinsu sani Garba Sk.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.