Kalli video Yadda naziru Sarkin Waka ya rikita Mata awajan taron biki

Naziru Sarkin Waka ya kasance shahararren mawakin Hausa ne Wanda ke zaune a arewacin najeriya, ya kware wajan rera wakoki Wanda suka shafi na sarauta Dakuma siyasa.

Haka zalika naziru Sarkin Waka ana daukarsa wajan dasuka shafi na taron biki kokuma taron siyasa domin yaje ya nishadantar da masoya da wakokinsa masu Dadi.

Haka zalika ananma naziru Sarkin Waka an gayyace wani shahararren bikine inda yaje ya rikita matan wajan da sabuwar wakarsa Wanda zaku gani acikin bidiyon Kasa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button