Tirkashi Kalli abinda yafaru da Hamisu breaker acikin kasuwa tsakaninsa da mutane

Hamisu Breaker shahararren mawakine acikin masana’antar kannywood duba da yadda yayi wakoki iri daban daban tun shekarun baya.

Saidai tauraronsa yafara haskawane tun sanadiyyar wakar jarumar Mata Wanda ya saketa shekarar data wuce lokacin covid19, Wanda takasance takafa tarihin da Babu wakar Hausa Wanda takafa.

Hamisu Breaker yashiga cikin kasuwar kantin kwari inda zasu dauki video wani tallan babban shagon Saida atamfa tareda wasu jaruman kannywood kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button