Wata sabuwa Kalli yadda hankalin Yan Mata yatashi bayan ganin Budurwar da Hamisu Breaker zai aura

Fitaccen mawakin Hausa Hamisu Breaker Wanda tauraronsa yake matukar haskawa a wannan lokacin, tun Bayan da wakar jaruma tasamu daukaka awajan mutane ya bayyana hotunan budurwarsa.

Hamisu Breaker dai awata Hira da akayi dashi da gidan jaridar BBC Hausa sun tambayi jarumin ko Yana da aure ind ya tabbatar da cewar bashida aure Amman yakusayin auren.

Ganin Hamisu Breaker tareda wannan Kyakkyawar Budurwar yasa Yan Mata suka Fara tambayar jarumin a shafinsa na yanar gizo cewar wannan itace Wanda zai aura kamar yadda zaku gani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button