Yanxu Yanxu aka gano Wanda saurayin dayayiwa Maryam yahaya Asiri Innalillahi

Maryam yahaya tana daya daga cikin jaruman kannywood Wanda sukai rashin lafiyar da anyi tunanin cewar bazata Kai labari ba domin akwai lokacin akaita wallafa labarin cewar ta mutu sabida irin wahala datakesha.

Idan baku mantaba a shekarar data gabata anyi wani Saurayi Wanda yataso tundaga Jahar yobe har izuwa birnin kano domin yaga jaruma Maryam yahaya.

Matashin Dan asalin Jahar yobe yakamu da tsananin Soyayyar Jarumar Maryam yahaya, Haka zalika yataho Jahar Kano baifadawa iyayensa ba, Kuma Bai sanar dakowa ba.

Saidai Bayan zuwan wannan matashin Jahar Kano baisamu nasara ba wajan ganin jarumar tasa kasancewar yaje duk inda yakamata ace yaga Maryam yahaya Amman baiganta ba wannan Dalilin yasa matashin yayi zuciya inda yaje wani shago ya sayo (fiya fiya) yasha Nan take ya Fadi Kasa yafara kakkarwar mutuwa.

Kanwar wannan matashin tafito tayi bidiyo inda tafadi cewar Maryam yahaya Bata kyautawa wannan saurayin ba Kuma alhakinsane yake binta shiyasa tashiga halin Rashin Lafiya kamar yadda zakuji.

Ga video

Tabbas yakamata duk lokacin dawani yazo wajanka da niyyar masoyinka ne katsaya ka sauraresa Kuma kabashi kulawa domin ba’a wulakanta masoyi.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button