Kalli sabon video marigayi sani garba Sk kafin rasuwarsa Yana wakar yabon Annabi Muhammad s.a.w

Masha Allah Bayan rasuwar jarumin kannywood sani Garba Sk wasu bidiyoyinsa Yana wakar yabon manzon Allah sun bayyana inda mutane Sukai matukar jindadi da Farin cikin wakokinsa tareda yimai addu’ar Allah ubangiji yaji Kansa da Rahama.

A Makon daya wuce Allah yayiwa daya daga cikin fitattun jaruman kannywood rasuwa sani Garba Sk Wanda ya rasu sakamon ciwon sugar Dakuma ciwon Koda.

Kafin rasuwar sani garba sk yakasance daya daga cikin jaruman kannywood Wanda ya shafe sama da shekara goma Sha takwas Yana fitowa acikin Fina finai daban daban.

Saidai kafin rasuwarsa Jarumi sani Garba Sk ya shiga wata kungiya ta yabon manzon Allah s.a.w inda shima Yana daga cikin sha’irai dasukeyin wakokin Yabon Annabi acikin wannan kungiyar, munkawo muku wani video da marigayin yakeyin wakar yabon Annabi Muhammad s.a.w

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button