Rayuwa babu Imani Kalli abinda yafaru da Aisha Najamu Izzar innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Tabbas mutane dayawa sunayiwa masana’antar kannywood kallon masana’antar datake lalata tarbiyar mutane, Kuma duk Dan masana’antar Yana aikata abinda yaga Dama.

Sau daya akan zargin jarumai Mata nacikin masana’antar kannywood dacewar suna aikata Abubuwan dabasu daceba, inda wasuma ake fadin suna aikata karuwanci da sauransu.

Yakamata mutane duk lokacin dazaka Fadi wata magana akan wani Jarumi ko jaruma yazamto kanada hujja akansa Bawai kawai kaji maganar mutane suna fada ba kaima kawai kadauka kafara fadan abinda bakada masaniya akai.

Jarumar kannywood Aisha Najamu Izzar so tafito tayi wani bidiyo tana Kuka Kan yadda mutane suke kiranta da karuwa Dakuma wasu suna nacin mutuncin agareta kamar yadda zakuji a wannan bidiyon.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button