Tabbas sabuwar Salma Tashirin kwanacasa’in tafi Rahama Sadau da safara nuna tsaraicin inji makallata wasan Hausa

Biyo bayan hotunan sabuwar jaruma mufeedah Wanda tafito a matsayin Salma acikin Shirin Kwanacasa’in Suka Bayyana a shafukan sada zumunta Wanda har wasu suke tunanin jarumar ba cikakkiyar musulma bace sun janyo Mata cece kuce.

Ganin hotunan tsaraicin mufeedah yasa mutane sunfara bayyana cewar tabbas Rahama Sadau da safara tacikin Shirin Kwanacasa’in nasu iskancin baikai na wannan sabuwar jarumar ba.

Idan baku mantaba a shekarun baya biyo Bayan wani bidiyon sirri na tsaraicin safara’u tacikin Shirin Kwanacasa’in yasa aka dakatar da ita daga cikin Shirin tareda sauyata dawata jaruma tadaban.

Haka zalika jaruma Rahama Sadau itama an dakatar da ita a masana’antar kannywood sakamon shigar banzar datayi Wanda hakan ya fidda tsaraicinta, inda wani makiyin musulunci yayi batanci ga Annabi Muhammad akasan hoton jarumar.

Wannan Dalilin yasa hukumar Shirya Fina finan Hausa ta dakatar da jarumar. Saidai tun bayan bayyanar wasu hotunan mufeedah Wanda ta maye gurbin Salma acikin Shirin Kwanacasa’in mutane suke bayyana ra’ayinsu inda suke fadin cewar gwanda Rahama Sadau da safara’u Akan wannan sabuwar jarumar.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button