Tsaraicin video sabuwar Salma tacikin Shirin Kwanacasa’in ya girgiza kannywood innalillahi

Wani sabon alamari kenan daya faru inda hotunan sabuwar Salma tacikin Shirin Kwanacasa’in suka matukar girgiza mutane inda wasu suke tambayar shin kodai bama musulma bace.

Duk Wani makallacin shirin Kwanacasa’in zaiga dawowar da akayi acikin Shirin Kwanacasa’in zango na 6 Wanda yake zuwa a tashar arewa24 duk Ranar lahadi da misalin karfe takwas na dare zaiga an bayyana wata sabuwar jaruma a matsayin Salma.

Acikin a ata Hira da akayi da daraktan Shirin Kwanacasa’in Salisu T balarabe ya bayyana cewar Dalilin Dayasa aka cire Salma babban daliline domin daga gidansu matsalar tazo Bawai daga tashar arewa24 bane.

Daraktan ya Kara da cewar kafin mufara daukar zango na 6 na tuntubi jarumar Akan cewar zamu Fara daukan zango na shida zata samu damar fitowa? Ta bayyana cewar bazata samu Dama gaskiya. Takara da cewar matsalar itama badaga wajanta bane daga mahaifantane.

Wannan Dalilin Yasa aka Fara Nemo jarumai dazata taka irin rawar da Salma take takawa da aka zauna aka tantance aka samo mawakiyar hip-hop princess mufeedah Wanda yanzu take fitowa a matsayin Salma.

Ga video

Saidai har izuwa yanzu jarumar Bata fito tayi wani korafi kokuma nuna ranta ya baci dangane da zagin da mutane suke Mata ba.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button