Wani sabon video Rahama Sadau ya Kara bayyana cewar wacece Rahama Sadau innalillahi

Tabbas baikamata ace manyan jaruman kannywood suna ganin irin wannan abubuwan suna faruwa ba, domin Haka Yana zubar da mutuncin masana’antar kannywood.

Rahama Sadau dai jaruma ce Wanda ta shafe sama da shekara bakwai tana fitowa acikin Fina finai daban daban, saidai jarumar an zargeta da aikata abubuwan dazasu saka aci mutuncinta kokuma aci mutuncin masana’antar kannywood.

Domin a shekarar data wuce jarumar tayi wata shigar Banza Wanda ta fidda tsaraicinta Wanda hakan yayi sanadiyyar wani kafiri yayi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad.

Wannan Dalilin Yasa aka dakatar da ita daga masana’antar kannywood, aka dakatar da ita daga fitowa acikin fina finan Hausa kowasu iri ne.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button