Maganar Adam a zango da zpreety sun matukar girgiza kannywood akan halin da ake ciki

Biyo bayan abubuwan dasuke Faruwa a arewacin najeriya Kan Kashe Kashe da akeyi inda a Makon daya wuce Yan bindiga sun tare wata Mota tareda Kona mutane sama da ashirin da uku da ransu.

Inda wannan lamarin ya matukar tada hankalin wasu daga cikin jaruman kannywood, kamarsu Ali Nuhu, falalu a dorayi, Adam a zango, zpreety, Hassan giggs, Hadiza Gabon dadai sauransu.

Saidai Jarumi Adam a zango da zpreety sunfito sunyi wani video inda sukayi maganganu masu Jan hankali tareda Kuma hanyar daya kamata Abi domin ganin anshawo Kan matsalar tsaro.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button