Sani Garba Sk yacika kwana bakwai (7) da rasuwa Allah ubangiji yaji Kansa da Rahama

Innalillahi akwana atashi yau fitaccen jarumin kannywood rasuwa sani Garba Sk yacika kwana bakwai da rasuwa, marigayin ya rasu ranar laraba da yamma.

Kafin rasuwar marigayin yayi fama da matsanancin rashin lafiyar ciwon sugar Dakuma ciwon hanta Wanda hartakai jarumin daga karshe an kwantar dashi a asibiti domin ciwon yayi tsanani.

Mutuwar sani Garba Sk tana daya daga cikin mutuwar data girgiza masana’antar kannywood, inda haryanzu jarumai suna jimamin mutuwar abokin sana’artasu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button