Wata sabuwa yanzu yanzu maganar gaskiya ta bayyana akan auren tsohon Mijin Momee Gombe da Nana izzar so

Idan baku mantaba munkawo muku rahotanni akan labarin auren tsohon mijin Momee Gombe da jaruma Minal Ahmad wanda akafi sani da Nana tacikin Shirin izzar so.

Inda wasu kyawawan hotunan jaruman guda biyu suka karade kafofin sada zumunta tareda Shiga irinta ma’aurata, hakan ya matukar birge mutane ganin irin wannan shigar mutuncin da jaruman sukayi.

Saidai ganin wannan shigar free weeding pictures yasa mutane sunyi tunanin cewar aure ne jaruman zasuyi a tsakaninsu. Saidai ainahin gaskiyar lamarin shine wata sabuwar wakar tsohon mijin Momee Gombe ne shine ya gayyaci Nana izzar so domin sufito tare acikin wakar.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button