Zargin karuwanci da akema Aisha Najamu Izzar so wani sabon video jarumar yafito fili innalillahi

Fitacciyar jarumar kannywood Aisha Najamu Wanda kukafi sani da hajiya nafisa acikin Shirin izzar so ta koka Kan yadda mutane suke alakantata da karuwa.

Aisha Najamu ta bayyana cewar babban abinda yake mata Bakin ciki shine Babu Wanda yake Saya Mata Data, Babu wanda ya saya Mata waya Kuma batace Dole sai mutum ya kalla video taba, Amman Haka kawai mutum zaizo yafar zaginka Babu gaira babu dalili.

Cikin bidiyon inda jarumar take Kuka tareda zubda Hawaye ta bayyana cewar mutanen dasuke kiranta da karuwa basa tunanin cewar Suma sunada kanne Mata, kokuma yayu Mata, kokuma mahaifiya mace.

Basa tunanin akwai ranar gobe kiyama inda zaka tsaya agaban Allah kabada shaidar abinda kafada Akan mutum kokuma katsaya kafadi shaidar ka akan kazafin dakayiwa mutum na Zina kokuma na karuwanci.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button