Kalli Sabon video Maryam yahaya da Momee Gombe Wanda ya girgiza kannywood

Jaruman kannywood guda biyu Maryam yahaya da Momee Gombe manyan kawayene Haka zalika jaruman suna daga cikin jarumai Mata da masana’antar kannywood takeji dasu sosai.

Biyo Bayan samun saki da jaruma Maryam yahaya takeyi jarumar tacigaba da wallafa wasu zafafan videos Nata a shafinta na tiktok duk da irin korafin da mutane suke mata nakan cewar tadaina.

A yau jarumar ta wallafa wani gajeran bidiyo ita da kawarta Momee Gombe a shafinta na tiktok inda ganin wannan bidiyon yasa masoyan Momee Gombe da masoyan Maryam yahaya jindadi, kasancewar an Dade ba’aga Momee Gombe da Maryam yahaya sunyi video tareba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button