Rukayya Dawayya tayi zazzafan martani ga Yan matan dasuke nuna tsaraicinsu a tikok

Wani alamari daya Dade Yana yiwa malamai da manyan mutane zafi a zukatansu shine kamar yadda yan Mata suka Maida dandadalin tiktok wajan aikata alfasharsu.

Fitacciyar jarumar kannywood Rukayya Dawayya tafito tayi wani video na Jan hankali akan Yan Mata dasuke fitowa suna nuna tsaraicinsu Dakuma shigar Banza a tiktok.

Jarumar tayi janhankali gameda irin yadda Mata suka Maida shafin tiktok tamkar wajan gasa kokuma wajan iskanci iri iri su atunaninsu hakan birgewace awajansu.

Jarumar ta bayyana cewar yakamata Mata su rike mutuncin su domin duk mace ba’a santa data fito ta ballagazar dakantaba da sunan wai ita tawaye kamar yadda zakuji a wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button