Tirkashi Kalli wani sabon video da jaruma Ummi Rahab tasake acikin daki

Fitacciyar jarumar kannywood Ummi Rahab tasake wani zazzafan video a shafinta na tiktok wanda ya matukar daukan hankalin mutane.

Duk Wani Mai kallon Fina finan Hausa Yasan wacece jaruma Ummi Rahab kasancewar irin shekarun da jarumar ta kwashe acikin masana’antar tana fitowa acikin Fina finai tun lokacin tanada karançin shekaru.

Inda bayan cikarta mace tazama cikakkiyar budurwa jarumar tafara fitowa acikin Shirin film dinta na farko maisuna(Farin wata) na Kamfanin Adam a zango Wanda Shine ake Kira da uba awajanta a masana’antar kannywood.

Saidai Bayan samun matsalar da jarumar tayi da Adam a zango hakan yasa hartakai Adam a zango yacireta daga cikin film din Farin wata tareda maye gurbinta dawata sabuwar jaruma. Gadai cikakken videon Ummi Rahab ku kalla.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button