Wani sabon Video tsaraicin jaruma Momee Gombe ya janyo Mata zagi awajan masoyanta
Fitacciyar jarumar kannywood maimunat Abubakar Wanda akafi sani da Momee Gombe ta Fitar dawani sabon video ta Wanda ya janyo Mata cece kuce awajan masoya.
Momee Gombe tana daya daga cikin jaruman kannywood Mata Wanda a wannan lokacin suke tashe sakamakon irin kokarin data keyi wajan aikinta.
Haka zalika jarumar tafara samun daukakane tun lokacin data rabu da tsohon mijinta mawaki Adam fasaha inda dawowarta tafito acikin wasu wakokin Hamisu Breaker da jarumi Adam a zango.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.