Yanxu Yanxu asiri ya tonu akan wanda sukayiwa Maryam Yahaya Asiri ya kwanta rashin lafiya

Idan baku mantaba fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya ta kwanta rashin lafiya na tsawon watanni hudu inda aka daina ganin jarumar kokuma Jin labarinta.

Inda har rahotanni sukaita zuwa cewar jarumar Asiri akai Mata shine sanadiyyar rashin lafiyarta, ganin cewar zancen asirin yayi yawa yasaka BBC Hausa suka ziyarci gidansu jarumar inda sukayi Hira da ita ta tabbatarwa cewar ba Asiri akai Mata ba.

Saidai wasu rahotannin sirri dasukazo sun bayyana cewar Asiri akaiwa jarumar Amman iyayenta suna boyewa sabida basaso duniya Susan Asiri akaiwa jarumar.

A wannan Makon Kuma Muka samu wani video tareda sautin muryar kanwar wani matashi Wanda a waccar shekarar yayi tattaki tundaga garin yobe yazo Kano domin ganawa da jarumar.

Saidai ansamu akasi matashin dayazo Kano baisamu ganin Maryam yahaya ba, inda daga bisani ya yanke shawara yasha maganin fiya fiya na Kashe kwari anan take ya Fadi aka daukesa izuwa asibiti.

Kanwar matashin ta bayyana cewar kodan abinda Maryam yahaya tayiwa ya’yan Nata Dole Allah ya jarabceta da Rashin Lafiya kamar yadda zakuji a wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button