Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un mutuwar Lawan Ahmad ya girgiza kannywood gaskiyar labarin

Wasu hotunan fitaccen Dan jarumin masana’antar kannywood Lawan Ahmad sun matukar girgiza kannywood.

A jiyane wasu hotunan shahararren Dan wasan Hausa lawan Ahmad Wanda akafi sani da Umar Hashim ayanzu acikin Shirin izzar so suketa yawo a kafofin sada zumunta cewar jarumin ya rasu.

Lawan Ahmad tsohon jarumine acikin masana’antar kannywood yafito acikin Fina finai da dama, Haka zalika ya shafe sama dashekaru ashirin acikin masana’antar kannywood Yana fitowa acikin Fina finai daban daban.

Labarin mutuwar Jarumi Lawan Ahmad yasaka jarumin yafito yayi video domin fadin gaskiyar abinda ya faru dashi.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button