Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un rashin lafiyar Rukayya labarina Allah ya Bata lafiya

Fatima Isa fitacciyar jarumace acikin masana’antar kannywood Amman anfi saninta da Teema Yola saidai yanzu Kuma sunanta ya canja izuwa Rukayya labarin sanadiyyar rawar datake takawa acikin Shirin labarina.

Wani Video Wanda jarumar ta wallafa Shi a shafinta na Instagram ya matukar tayar da hankalin masoyanta inda akaga jarumar kwanace akan gado da robar ledar ruwa ana Kara Mata.

Bayan wallafa wannan video a shafin jarumar abokan sana’ar jarumar tareda masoyanta sun matukar Shiga damuwa inda sukaita Mata addu’ar Allah ubangiji ya Bata lafiya kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button