Kalli wasu video Momee Gombe dasuka bayyana tsaraicinta – ana fadin itace tagaji Rahama Sadau wajan fidda tsaraici

Biyo bayan wasu video da hotuna na fitacciyar jarumar kannywood Momee Gombe inda Suka fidda tsaraicin jarumar mutane sun bayyanata a matsayin Wanda Zata gaji Rahama Sadau.

Idan baku mantaba jaruma Rahama Sadau tayi wasu abubuwa Wanda suka sabawa addinin musulunci indahaka yayi sanadiyyar dakatar da ita daga kannywood, Rahama Sadau ta kware wajan saka Kayan dasuke nuna tsaraicinta ga alumma.

Ayanzu Kuma mutane sun Fara bayyana cewar Jaruma Momee Gombe itace jarumar dazata maye gurbin Rahama Sadau wajan saka Kayan dasuke nuna tsaraicinsu a fili kamar yadda zaku gani a wannan bidiyon.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button