LABARINA SEASON 4 EPISODE 12

kamar yadda Muka Saba kawo muku cigaban Shirin labarina duk ranar juma’a da misalin karfe takwas da rabi na dare yauma kamar kullum.

Acigaban labarina season 4 episode 12 na yau zamuga yadda dambarruwa Zata Kasance tsakanin mahaifin sumayya Dakuma mahaifiyar sumayya.

Shin wani irin Hali presidor zaishiga idan yaji cewar sarkin gida shine mahaifin sumayya duba da irin wulakancin dayayiwa mahaifin sumayya lokacin suna prison tare. Asha kall lafiya.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button