Shagalin bikin Hamisu Breaker da Momee Gombe ya girgiza kannywood

Kamar yadda mutane suka cewar tabbas Hamisu Breaker da jaruma Momee Gombe akwai Soyayya tsakàninsu Mai karfine gaske.

Kasancewar bayan mutuwar auren Momee Gombe da tsohon mijinta, Bayan dawowar Momee Gombe kannywood wakarta tafarko da mawaki Hamisu Breaker tayi inda mutane suke zargin akwai Soyayya tsakànin jaruman kannywood.

Haka zalika bayan fitowar wakar jarumar Mata ta Hamisu Breaker yasa mutane suke fadin tabbas akwai Soyayya akwai tsakaninsu, saidai bayyana wannan hoton na mawaki Hamisu Breaker yasaka mutane acikin rudani.

Hotunan sunta yawo a kafofin sada zumunta inda akaitayima hamis breaker da Momee Gombe murnar auren. Amman gaskiyar lamarin ba aure bane tsakanin Momee Gombe da Hamisu Breaker.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button