Wata sabuwa! Kalli wani sabon video jaruma Nafeesat Abdullahi tana rawa acikin Dakin

Wani video Fitacciyar jarumar kannywood kenan Nafisat Abdullahi inda akaga jarumar tana tikar rawa an zagayeta ana kallo lamarin daya naw mutane mamaki.

Duk Wanda Yasan jaruma Nafisat Abdullahi Bata cika fitowa acikin Fina finan da akeyin rawa sosai kokuma acikin wakar da akeyin rawa sosai ba. Amman wannan Karon anga yadda jarumar take chashewa.

Bayan Bincike damukai mungano cewar jarumar ta budewa sabon kamfaninta ne Wanda ake kera jambaki, Kayan kwalliya dadai sauransu shine aka taru ana Taya jarumar murna.

Nafisat Abdullahi tabi sahun jaruma Rahama Sadau domin kuwa Rahama Sadau itace jarumar da a kannywood tafara bude Kamfanin jambaki, yanzu Kuma gashi ansamu na biyunta wato Nafisat Abdullahi.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafin Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button